Saturday, May 18, 2019

HANYA MAFI SAUKI DOMIN RAGE KIBA



HANYA MAFI SAUKI DOMIN RAGE KIBA





Anemi wadannan

1. Kwakwamba
2. Lemon tsami
3. Ganyen Na'a na'a
4. Danyar Citta

Za a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na'a na'a

sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana.

Bayan Bari ya waye sai a dauki ruwan ayi tashansu amatsayin ruwansha.
Za a yi ta maimaita hakan har sai an samu Biyan Bukata. Wannan laqanin yanada matukar tasiri domin idan akacigaba da amfani dashi to lallai za a dawo siriri sosai.

Kucigaba da bibiyarmu domin kawomuku wasu magunguna a saukake domin biyan Buqatarku.